iqna

IQNA

babban mufti
Tehran (IQNA) Babban Mufti na Jamhuriyar Tatarstan, Sheikh Kamel Samiullah, ya ba da kyautar kur'ani mai girma da ba kasafai ake samunsa ba, ga majalisar kur'ani a birnin Sharjah ta kasar Hadaddiyar Daular Larabawa.
Lambar Labari: 3487348    Ranar Watsawa : 2022/05/27

Tehran (IQNA) a kasar Syria Shugaba Bashar Al-Assad ya soke mukamin babban malamin addinin islama mai bayar da fatawa na kasa.
Lambar Labari: 3486565    Ranar Watsawa : 2021/11/16

Tehran (IQNA) babban malami mai bayar da fatawa a birnin Quds ya bayyana sallar jami’an gwamnatin UAE a cikin masallacin Quds da cewa haram ce.
Lambar Labari: 3485098    Ranar Watsawa : 2020/08/18

Tehran (IQNA) babban malami malami mai bayar da fatawa na kasar Masar ya abyar da wata fatawa kan renon karea  cikin gida wadda ta bar baya da kura.
Lambar Labari: 3485094    Ranar Watsawa : 2020/08/17